A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji sharhi kan kalubalen da ke gaban Cyril Ramaphosa mutumin da ake sa ran zai gaji shugaban Afirka ta Kudu jacob Zuma. A Niger Jamhuriyar kawancen jam'iyyun MNR sun kalubalanci zanga zangar masu adawa da tafiyar gwamnati.