1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 11 ga watan Yuni

Pinado Abdu WabaJune 11, 2015

Shirin ya duba shagulgulan bukin cikan sarkin kano Muhammadu Sanusi na II, shekara guda a kann gadon mulki. Sannan mun ji korafin wasu kungiyoyi a Nijar, dangane da jan kafar gwamnatin wurin samar da abubuwan da ake bukata wajen yaki da Tamowa.

https://p.dw.com/p/1FfuX