1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 09.09.2017

Abdullahi Tanko Bala
September 9, 2017

A cikin shirin a labarun duniya za a ji an umarci miliyoyin mutane su kaurace daga Jihar Florida yayin da guguwar Irma ke dada karatowa. Akwai kuma shirin ciniki da masana'antu da Ji ka karu da Amsoshin takardunku da kuma wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2jdjF