1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 09.04.2017

April 9, 2017

A cikin shirin a labaran duniya za ku ji cewa an kai tagwayen hare hare cocin mabiya darikar Koptik a Masar, muna kuma tafe da shirin Afirka a mako da Abu Namu da Ku shiga Kulob da na zabi Sonka da kuma Wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2ax9J