1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 08.10.2017

Abdullahi Tanko Bala
October 8, 2017

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai shirye-shirye da suka hada da Afirka a mako da na Abu namu da Ku shiga Klub da zabi sonka da kuma wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2lTOU

A kasar Spain dubban jama'a sun gudanar da zanga-zangar a birnin Barcelona domin nuna adawarsu da yunkurin yankin Kataloniya na ballewa daga kasar.