1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 08.07.2017

July 8, 2017

A cikin shirin za a ji cewa shugabanni a taron G20 a birnin Hamburg a Jamus sun amince da daukar matakan ba sani ba sabo akan masu aikata fasakaurin jama'a a kokarin da suke yi na tunkarar matsalar 'yan gudun hijira da duniya ke fama da ita

https://p.dw.com/p/2gDAW