1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 06.09.2017

September 6, 2017

A cikin shirin za'a cewa Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci mahukuntan Myanmar su gaggauta daukar matakan kawo karshen kisan da ake yi wa musulmi yan kabilar Rohingya marasa rinjaye. A Faransa kuma an fara taron gidauniyar tallafawa kasar Chadi domin ceto ta daga tabarbarewar tattalin arziki.

https://p.dw.com/p/2jS9p