1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 05.05.2018

Abdullahi Tanko Bala
May 5, 2018

A cikin shirin za ku ji Bangladesh ta bukaci kasashen musulmi na duniya su tilasta wa Myanmar mayar da 'yan Rohingya gida. Sannan za a ji shirin ciniki da masana'antu da Ji ka karu da kuma amsoshin takardunku.

https://p.dw.com/p/2xF3h