1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 05.03.2017

March 5, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Iran da Saudiyya sun tattauna domin warware sabanin da ke tsakanin su domin baiwa yan Iran din damar gudanar da aukin hajji bana. Akwai kuma shirin Afirka a mako da Abu Namu da ku shiga kulob da kuma Zabi sonka.

https://p.dw.com/p/2Yfe4