1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 04.03.2017

March 4, 2017

A cikin shirin a Labarun duniya za a ji cewa Turkiyya ta soki lamirin shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel kan hana taron nuna goyon baya ga Erdogan a Jamus. Akwai kuma shirin ciniki da masana'antu da Ji ka karu da Amsoshin takardunku da kuma wasikunku na masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2Ye4h