1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martanin kasashe kan sabon shugaban Amirka

SK2/ S02SNovember 9, 2016

A cikin shirin za a ji martanin kasashen duniya game da nasarar Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amirka.

https://p.dw.com/p/2SQUk

Bayan gagarumar nasarar ba zata da ya samu, sabon zababben shugaban Amirka Donald Trumo ya fara karkarta ga dinke baraka da rarabuwar kawuna da zaben ya haddasa a tsakanin al'umma.