1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 29-11-2015

Gazali Abdou TasawaNovember 29, 2015

Daga cikin batutuwan da shirin ya kunsa za ku ji cewa a fannin labaran duniya, daruruwan masu adawa da babban taron muhalli na duniya da za bude a wannan Litanin a birnin Paris na Faransa sun gudanar da zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/1HEQV