1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 12-02-2016

Gazali Abdou TasawaFebruary 12, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa a yau ne ministocin tsaro na kasashen da ke da ruwa da tsaki cikin rikicin Siriya suka bude zaman taro a birnin Munich na kasar Jamus da nufin sano bakin zaren warware rikicin kasar

https://p.dw.com/p/1Huhu