1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 07-07-2018

Gazali Abdou Tasawa
July 7, 2018

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa a kasar Siriya mazauna birnin Daraa sun fara komawa gidajensu bayan da aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin 'yan tawaye da gwamnati.

https://p.dw.com/p/3113l