1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 03-07-2016

Gazali Abdou TasawaJuly 3, 2016

A cikin labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa mutane sama da 100 sun mutu a cikin wani harin kunar bakin wake da Kungiyar IS ta Kai a wata unguwar birnin Bagadaza a wannan Lahadi

https://p.dw.com/p/1JIQt