1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma: 28 ga watan Augusta 2015

Boukari SalissouAugust 28, 2015

A cikin shirin za'a ji cewa wata kotu a kasar Chadi ta yanke hukunci kisa ga wasu 'yan kungiyar Boko Haram guda goma, bayan da aka kamasu da laifin da ake zarginsu.

https://p.dw.com/p/1GNfB