1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na yamma 06.11.2015

Yusuf BalaNovember 6, 2015

A cikin shirin za a ji yadda Boko Haram ta raba yara sama da 12,000 da samun ilimi a yankin Diffa ta Nijer, sannan a ji yadda masana ke kallon makomar Burundi bayan neman masu dauke da makamai su mikasu zuwa ranar Asabar.

https://p.dw.com/p/1H1QN