1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 31-12-2017

Gazali Abdou Tasawa
December 31, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa cibiyar binciken addinin Musulunci ta Al-Azhar da ke Masar ta fidda fatawar da ke halasta wa Musulmi taya takwarorinsu Kiristoci murnar bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara.

https://p.dw.com/p/2q9fe