1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 29-02-2016

Gazali Abdou TasawaFebruary 29, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar an fara zawarcin jam'iyyun siyasa Domin dafa wa 'yan takarar da za su fafata a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da zai gudana a ranar 20 ga watan Maris mai zuwa

https://p.dw.com/p/1I3vl