1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 28-06-2016

Gazali Abdou TasawaJune 28, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar 'yan majalisar dokoki 'yan asalin Jihar Diffa sun gana da firaminista ina suka gabatar masa da shawarwari na tunkarar matsalar Boko Haram da ta 'yan gudun hijira a Diffa.

https://p.dw.com/p/1JEls