1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 23-04-2016

Gazali Abdou TasawaApril 23, 2016

A cikin shirin za a ji cewa a Sudan ta Kudu ana ci gaba da samun sabani kan batun zuwan madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar birnin Juba inda zai daukar mukaminsa na mataimakin shugaban kasa

https://p.dw.com/p/1IbFn