1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 20-10-2016

October 20, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa dan takarar neman shugabancin Amirka a karkashin inwar jam'iyyar Republican Donald Trump ya ce ba zai iya daukar alkawarin cewa zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na watan Nowamba ba.

https://p.dw.com/p/2RSYB