1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 20-09-2015

Gazali Abdou TasawaSeptember 20, 2015

A cikin shirin za ku ji cewa Shugaban Kungiyar Boko Haram Abubacar Shekau ya musanta ikrarin da sojojin Najeriya ke yi na samun nasara a kan mayakan kungiyar tasa.Ya bayyana hakan ne a cikin wani sabon sakon murya da ya fitar.

https://p.dw.com/p/1GZJi