1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 08-11-2017

Gazali Abdou Tasawa
November 8, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa wasu 'yan Boko Haram sun mika kansu ga gwamantin Nijar a cikin jihar Diffa, tare da yin nadama kan barnar da suka aikata a baya.

https://p.dw.com/p/2nF6T