1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 04-07-2018

Gazali Abdou Tasawa
July 4, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa al'ummar kasar Uganda ta soma nuna damuwa a game da matakin gwamnatin kasar na dora haraji ga masu amfani da shafukan sada zumunta na zamani a kasar.

https://p.dw.com/p/30mbI