1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 25-01-2018

Gazali Abdou Tasawa
January 25, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD, ta nuna takaicinta da mace-macen da ake samu a sansanonin 'yan gudun hijirar kasashen da ke makwabtaka da Siriya, da a dazukan da ke kan iyakokinta.

https://p.dw.com/p/2rVbf