1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 23-05-2016

Gazali Abdou TasawaMay 23, 2016

Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a daidai lokacin da aka bude taron koli kan batun agaji a duniya kungiyoyin kare hakkin jama'a a Nijar sun koka da halin rayuwar 'yan gudun hijira a Diffa

https://p.dw.com/p/1It7D