1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 11-01-2016

Gazali Abdou TasawaJanuary 11, 2016

Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa kotun daukaka kara ta birnin Yamai ta yi watsi da bukatar neman belin Hama Amadou dan takarar jam'iyyar Lumana Afrika a zaben shugaban kasa mai zuwa.

https://p.dw.com/p/1HbQD