1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin dare na 29.10.16

October 29, 2016

A cikin shirin za a ji shugaban Turkiya ya ci alwashin dawo da hukuncin kisa a kasar, akwai kuma shirin ra'ayin malamai wanda ya tattauna siyasar Najeriya musamman batun nadin mukamai inda wasu da gwamnatin ta nada suka ce basa so a kai kasuwa.

https://p.dw.com/p/2RtDz