Sabuwar majalisar zartarwa a GiniTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoNura Datti Kankarofi/AS01/05/2016January 5, 2016Masana na kallon sabuwar majalisar zatarwa da ke da mata wadda Shugaba Alpha Conde ya girka a matsayin kokarin farfado da tattalin arzkin kasar duba da kwararrun da ke ciki.https://p.dw.com/p/1HYxVTalla