SiyasaSabon tsari a jami'oin BeninTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane10/30/2018October 30, 2018Gwamnatin kasar Benin ta dauki matakin maido da hurumin nada shugabannin jami'o'in gwamnati a karkashin ikonta. Gwamnatin ta ce ta dauki wannan mataki ne a wani yinkurin na inganta tsarin tafiyar da jami'o'in. https://p.dw.com/p/37NdtTalla