1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karin shigar kasashe rikicin Libiya

Mahamud Yaya Azare LMJ
December 11, 2019

Bayan da ta shiga cikin wata yarjejeniyar tsaro da gwamnatin Libiya da al'ummomin kasa da kasa suka amince da ita, Turkiyya ta bayyana cewa a shirye take ta tura sojojinta Libiyan.

https://p.dw.com/p/3UeYA