1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rigingimun makiyaya da manoma

Abdourahamane Hassane
February 15, 2022

Hadin guiwar kungiyoyin Fulani makiyaya a Jihar Filato sun yi fatali da wata sabuwar dokar haramta kiwon dabobi a bainar jama'a wadda majalisar dokokin Filato ke shirin kafawa.

https://p.dw.com/p/474CW