1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rigakafin karnuka a Jamhuriyar Nijar

October 11, 2022

Hukumomin lafiya a Nijar sun fara yi wa karnuka da maguna rigakafin ciwon hauka, saboda magance matsalar da dabbobin ke fuskanta a damina. Wane mataki hukumomi ke dauka don inganta lafiyar irin wadannan dabbobin a yankunanku?

https://p.dw.com/p/4I2a0