1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rasha da China sun nemi yin matsin lamba akan Siriya

November 17, 2011

Jami'an Rasha da China sun ce kasashensu na goyon bayan matakin kasashen Larabawa akan Siriya

https://p.dw.com/p/13Ci8
Zaman kungiyar kasashen Larabawa kan siriyaHoto: dapd

Kasashen Rasha da China sun yi kira da a kawo karshen rikicin da ake yi tsakanin 'yan zanga-zangar nun adawa da gwamnatin Siriya da ke rike da makamai da sojojin kasar. Ministan cikin gidan Rasha Sergei Lavrov ya yi kira ga gamayyar kasa da kasa da ta kara yin matsin lamba ga gwamnatin Siriya ta na mai nuna goyon bayanta ga shawarar da kungiyar kasashen Larabawa ta gabatar. Kakakin ma'aikatar cikin gidan China ya ce yanzu ya zamo wajibi dukan bangarori su yi hadin-gwiwa wajen aiwatar da shawarar da aka cimma tsakanin kungiyar kasahen Larabawa da shugabannin Siriya domin warware wannan rikici. A watan Oktoba sai da wadannan kasashe biyu masu ikon hawa kujerar na ki a komitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya suka hana zartar da wani kuduri da aka gabatar akan Siriya. A ranar Laraba 16-11-20011 kungiyar kasahen Larabawa sai da kungiyar kasahen Larabaw ta yi barazanar kakaba wa Siriya takunkumi in har ta ki ta kawo karshen rikicin cikin kwanaki uku.

Mawallafiya: Halima Balaraba Abbas
Edita: Ahmad Tijani Lawal

Angesichts der immer heftigeren Kämpfe zwischen bewaffneten Anhängern der Opposition und der Armee in Syrien haben Russland und China ein Ende der Gewalt gefordert. Der russische Außenminister Sergej Lawrow forderte die Weltgemeinschaft auf, auch den Druck auf die syrische Opposition zu erhöhen, die zur Eskalation der Lage beigetragen habe. Russland unterstütze einen entsprechenden Vorschlag der Arabischen Liga. Ein Sprecher des chinesischen Außenministeriums erklärte, nun müssten alle Seiten zusammenarbeiten, um den zwischen der Liga und der syrischen Führung ausgearbeiteten Plan zur Lösung der Krise umzusetzen. Beide Veto-Mächte hatten Anfang Oktober im UN-Sicherheitsrat eine Resolution zur Verurteilung der Gewalt in Syrien blockiert. Die Arabische Liga hatte Syrien am Mittwoch bis auf weiteres ausgeschlossen und dem Regime von Präsident Baschar al-Assad mit Sanktionen gedroht, sollte es die Gewalt nicht binnen drei Tagen beenden.