1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka ta Kudu

Shugaba Cyril Ramaphosa ya sha rantsuwar kama aiki

Abdourahamane Hassane
June 19, 2024

Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu ya sha rantsuwar kama aiki dazu dazu a a birnin Pretoria,

https://p.dw.com/p/4hGHV
 Cyril Ramaphosa
Cyril RamaphosaHoto: Kim Ludbrook/EPA

Shugaban na  Afirka ta Kudu kenan Ciryl Ramaphosa na shan rantsuwar kama aikin a gaban duban jama'a. Shugabannin kasashe kusan 20 na duniya, da suka hada  da na Chaina da Masar da Cuba da Zimbabwe, da Najeriya,da Angola da Falasdinu suka halarci bikin. Jamiyyar  ANC ta yi hadaka da jamiyyar  Democratic Alliance DA, da kuma Inkata Zulu domin samun rinjaye don kafa  gwamnati.