1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Obama ya bunkasa huldar kasuwanci da China

Sulaiman BabayoNovember 11, 2014

Shugaba Barack Obama na Amirka ya yi amfani da ziyarar da ya ke yi a yankin Asiya wajen bunkasa ma'amala tsakanin kasarsa da China a fannoni da dabam daban.

https://p.dw.com/p/1DlRS