1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar:HALCIA za ta kasa ta tsare a zaben kasar

Abdourahamane Hassane
December 9, 2020

A Jamhuriyar Nijar hukumar yaki da cin hanci da karpar rashawa HALCIA ta sanar da shirin shiga harkokin zabe da ake shirin gudanarwa domin yakar al’adar cin hanci da rashawa a cikin harkokin zabe a kasar.

https://p.dw.com/p/3mToV