1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Yarjejeniyar shirya zabe cikin lumana

Gazali Abdou TasawaJanuary 28, 2016

Kawancan jam'iyyun adawar Nijar ya yi watsi da tayin saka hannu kan yarjejeniyar shirya zabe cikin lumana a bisa hujjar cewa da wuya jam'iyyar PNDS Tarayya mai mulki ta yi gaskiya da mutunta doka

https://p.dw.com/p/1HlLy