1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasuwancin dalibai a Nijar domin rage radadin rashi

Issoufou Mamane AH
October 26, 2023

A Nijar dalibai kan yin kananan kasuwanci domin cike gibi na rayuwa saboda samun wasu 'yan kudaden shiga domin share wa kansu wasu matsalolin.

https://p.dw.com/p/4Y3LX
Hoto: DW

A Jamhuriyar Nijar, dubban daliban jami'a ne ke yin sana'o'i ko ayyukan hannu a wani matakin ragewa uwayensu nauyi na dawainiyar da suke musu duba da yanayin da kasar ke ciki, abin da ke taimakawa wajen rage radadin da ake cikinsa a Nijar na takunkunin karya tattalin arziki da ECOWAS ta saka wa kasar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi.