1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cin hanci ya hana ci-gaba a Nijar

Salissou Boukari LMJ
September 20, 2019

Asusun Bayar da Lamuni na Duniya IMF, ya bayyana cewa tsananin cin hanci ne ke hana Jamhuriyar Nijar gudanar da ayyukan ci-gaban kasa.

https://p.dw.com/p/3Pxwo