1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawan Niger sun zargi shugaban kasar da cin amana

Mahaman Kanta/ASSeptember 8, 2015

Shugabannin kawancen jam'iyun adawan Niger sun nemi majalisar dokokin kasar da ta gaggauta tuhumar shugaba Mahamadou Issoufou kan zargin cin amanar kasa.

https://p.dw.com/p/1GTJz