Nijar: Hama Amadou ya rasa mukaminsa
June 20, 2018Talla
Kotun kolin Nijar ce ta sanar da hunkuncin sauke Hama Amadou daga mukuminsa na jagorancin jam'iyyar Lumana Afrika. Wakilinmu da ke Yamai Mahaman Kanta ya rawaito mana cewa kotun ta maye gurbin Hama din Hima Garba wanda ke zaman mataimakinsa.