1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Korafi kan kin sake zaben Rivers da Bauchi

Uwais Abubakar Idris
March 18, 2019

Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers.

https://p.dw.com/p/3FGtq
Schild in einem Wahllokal in Nigeria
Hoto: DW/T. Mösch

Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers, bayan da hukumar ta janye daga maimaita zabe zuwa ga ci gaba da tattara sakama