1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Musulmi na murnar bikin Kirsimeti

Yakubu (HON) InternetDecember 24, 2014

Al'ummar Musulmi a Najeriya na amfani da kafafen sadarwa na zamani irinsu sakonnin SMS a wayar Salula da Facebook da Twitter domin aikawa Kiristoci sakwanni na gaishe-gaishen bikin zagayowar ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S).

https://p.dw.com/p/1E9o0