1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron shekara-shekara kan kafofin yada labarai

Suleiman Babayo
May 30, 2019

Taron Global Media Forum a Turance karo na 12 wanda tashar DW ta dauki nauyin ya mayar tafka zafafan muhadarori a taron. Taken taron na bana shi ne sauyin madafan iko.

https://p.dw.com/p/3JVKS
03 | Heinz-Kühn Stiftung – Foto mit Alumni | Peter Limbourg und Armin Laschet

Tun farko lokacin bude zaman taron Peter Limbourg shugaban tashar ta DW, da kuma Frank-Walter Steinmeier shugaban kasar Jamus, sun yi magana kan batutuwa dabam-dabam kama daga zaben 'yan majalisar Tarayyar Turai, da batun ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai, da sauyin yanayi da sauransu.