1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ministar tsaron Jamus ta ajiye mukaminta

January 16, 2023

Bayan tsawon lokaci tana shan suka daga bangarori dabam-dabam na kasar kan batun gaza inganta ayyukan rundunar sojojin Jamus ta Bundeswehr, ministar tsaron Christine Lambrecht ta sanar da ajiye mukaminta.

https://p.dw.com/p/4MFlT