1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Merkel na son Jamus ta taka rawa a duniya

Abdourahamane Hassane MAB
December 31, 2018

A jawabinta na sabuwar shekarar 2019, Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ja hankali kan samun karin karfi ga Turai da kuma ganin Jamus ta kara daukar matakai a game da irin rikice-rikicen da ke faruwa a duniya.

https://p.dw.com/p/3ApFw