1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsayin Afirka a rikicin Rasha da Ukraine

Abdourahamane Hassane
April 21, 2022

Afirka ta rabu a kan batun daukar bangare a yakin da ke faruwa a Ukraine, inda kasashen biyu masu rikici ke kokarin samun kuri'un kasahen na Afirka ta kowane yanayi.

https://p.dw.com/p/4AF5F