1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Al'adar kaciya wa yara mata

Lateefa Mustapha Ja'afar
June 21, 2021

An dai jima ana kokarin yaki da wannan al'ada da kuma wayarwa da masu irin wannan al'ada kai dangane da illolin da take haifarwa ga rayuwa da tunanin 'ya'ya mata. Sai dai har kawo yanzu ana ci gaba da dabbaka wannan al'ada musamman ma a kasashe masu tasowa.

https://p.dw.com/p/3vIGo